Kannywood
Home Kannywood
- Advertisement -
Mata Su Rika Bincike Kafin Su Yi Aure – Rukayya Dawayya
Mata Su Rika Bincike Kafin Su Yi Aure – Rukayya DawayyaJaruma Rukayya Dawayya (Hoto: Shafin Facebook din Rukayya Dawayya)Fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood a Najeriya,...
Auren Wuri Yana Kare Haɗarin Kamuwa Da Cutar Ƙarin Mahaifa – Likitoci
Likitoci a ɓangaren haihuwa sun bayyana cewar auren wuri yana hana kamuwa da ciwon karin mahaifa. Wani babban likitan mata a birnin Ikko Dakta...
Na yaudari samari da dama, kuma nima an yaudareni – Rayya
Na yaudari samari da dama, kuma nima an yaudareni – RayyaA wata tattaunawa da tayi da gidan rediyon freedom, Jarumar mai tasowa Surayya Aminu...
- Advertisement -
Dandalin Kannywood: Zahraddeen Sani Ya Baza ‘Yan Sanda Neman Ummi Zee Zee Ruwa A...
Dandalin Kannywood: Zahraddeen Sani Ya Baza ‘Yan Sanda Neman Ummi Zee Zee Ruwa A Jallo.A Yanzu haka rundunar ‘yansandan Nijeriya na farautar tsohuwar jarumar...
Jarumar Kannywood Amal Umar za ta yi aure a wannan watan
Amal Umar FITACCIYAR jaruma Amal Umar za ta yi aure a ƙarshen wannan wata na Janairu, 2020, wata ƙwaƙƙwarar majiya ta faɗa wa mujallar Fim. Majiyar,...
Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace Zai Tara Kudi Dan Ya Aureta
Karanta Martanin Hadiza Gabon Ga Wanda Yace Zai Tara Kudi Dan Ya AuretaWani masoyin Hadiza Gabon ya samu kulawarta bayan da ya bayyana cewa...
- Advertisement -
Shin Da Gaske Ummi Zeezee Ta Kira Hadiza Gabon Yar Madigo ?
A kwanakin bayyani ina fatan kunga irin rubuce rubuce da sunkayi yawo a social media musamman facebook ana cewa ummi zeezee ta kira Hadiza...
Bayan Fim Ina Karantarwa A Islamiyya – Dawayya
Bayan Fim Ina Karantarwa A Islamiyya – DawayyaRukayya Umar Santa, wacce aka fi sani da Dawayya, tsohuwar jaruma ce kuma furodusa a masana’antar Kannywood....
Cewar Jamila Kogi: Ba sai an yi iskanci da ke za ki yi suna...
JAMILA Muhammad, wadda aka fi sani da suna Jamila Kogi a harkar waƙa, ta na ɗaya daga cikin mawaƙa mata da a yanzu su...
- Advertisement -
Rahama Sadau: Duk mai son aure na ya fito na shirya
A RANAR Laraba, 18 ga Disamba, 2019, wanda ya zo daidai da ranar murnar zagayowar ranar haihuwar ta, shahararriyar jaruma kuma furodusa Rahama Sadau...