Labarai

Home Labarai
- Advertisement -

Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike...

Wata Matashiya a Najeriya ta bayyana irin halin da wata kawarta ya shiga bayan wani damfarar kalamai da wani saurayi ya yi mata lokacin...

TSAKANIN ABDULJABBAR DA SHAIDA NA HUDU, PROF. AHMAD MURTALA

 TSAKANIN ABDULJABBAR DA SHAIDA NA HUDU, PROF. AHMAD MURTALA...A zaman kotun da ya gabata ne Abduljabbar ya gatabar da tambayoyi (Cross Examination) ga shaida...

TARAIRAYA MAGANIN RIKICIN GIDAN AURE

 TARAIRAYA MAGANIN RIKICIN GIDAN AURE:JAN HANKALI DA NASIHA.Zan so na k'ark'are, tare da kammala wannanrubutu da jan hankali da nasihohin da za suk'ara zamar...
- Advertisement -

jana’izar shibuhuhar yan kogo

 JANA'IZAR SHUBUHAR ƳAN KOGO, AKAN HANA ABDULJABBAR YIN AMFANI DA LITTAFI MAI SHARHI A KOTU...Bayan an tashi daga kotu jiya, mun kawo sahihin rahoto...

Muhimman abubuwan da suka faru a zaman koto na Ranar11-11-2021

(Inda ba ƙasa, nan ake gardamar kokawa)Zaman yau shine na Takwas a jerin ranakun da ake zaman sauraron shari'ar Abduljabbar, akan batanci da ake...

Pantami Ya kara Gina Katafaren Masallaci a cikin Makaratar GSSS Gombe

 Mai Girma Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani Professor Isa Ali Pantami  Ya kara Gina Katafaren Masallaci a cikin Makaratar GSSS GombeMai Girma Minista...
- Advertisement -

Buri Ne Ya Yiwa’Yan Mata Yawa:- Amma Akwai Mazajen Aure – Dakta Mansur Sokoto

Buri Ne Ya Yiwa’Yan Mata Yawa:- Amma Akwai Mazajen Aure – Dakta Mansur SokotoAkwai mazaje ma ba miji ba, suna can buhu-buhu a gidan...

Sheikh Bala Lau ya yi jimamin rasuwar Ibrahim Abdul’aziz na Muryar Amurka

Shugaban kungiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau a madadin kungiyar ta Islama, ya yi matukar juyayin rasuwar wakilin sashen Hausa na Muryar Amurka a...

Ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya, kwana 1 bayan addu’ar Musulman...

Ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya, kwana 1 bayan addu’ar Musulman kasarKwana 1 bayan addu’ar Musulmai, ruwan sama ya fara kashe...
- Advertisement -

Alkawurra 14 da Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya a 2020

Hakkin mallakar hotoBUHARI SALLAUA sakon shiga sabuwar shekarar 2020 da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ta gidan talbijin din kasar, ya lissafo manyan...

RECENT POSTS