Mai Girma Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani Professor Isa Ali Pantami Ya kara Gina Katafaren Masallaci a cikin Makaratar GSSS Gombe
Mai Girma Minista Prof Dr Isa Ali Pantami ya rushe tsohon masallacin a Makaratar Science Secondary School Gombe ya gina sabo kar na zamani, an kuma kammala aikin masallacin cikin Nasara
Wakilin Ministan Sheikh Dr Abdurrahaman Umar Maigona shiya jagoranci duba masallacin tare da Builder Ibrahim wanda shine yayi aikin ginin masallacin
Dr Maigona karbi makulan masallacin ya damƙa su ga Shugaban makaratar dan cigaba da kula dashi Allah ya A sakawa minista da Mafificin sakayya Amin
Al’umar kasa suna gamsuwa da Salon jagorancin ka Allah ya kaika mataki na gaba